Evolution Hoax

Rudun Juyin Halitta

DOWNLOAD THE BOOK

Download (DOC)
Comments

CHAPTERS OF THE BOOK

< <
1 / total: 22

Hakikanin Asalin Akidar Ta’addanci:
Darwiniyanci da Ta’addanci

Gabatarwa

Mutane da yawa sun dauka cewar Charles Darwin ne ya fara kirkiro ka`idar juyin halitta(theory of evolution) wanda ya rataya akan hujjoji,lura da gwaje-gwajen kimiyya.Saboda haka,ta wannan fuska, Darwin ba shine ya kirkiro ba,ballantana ma ka`idar ba`a kafa ta akan hujjojin kimiyya ba. Ka`idar ta kunshi daukar yanayi (nature) daga imanin mutanen Da akan falsafar jari-hujja.Duk da cewar dai babu wata hujja ta kimiyya, sabo- da haka,sun marawa ka`idar baya ne a karkashin sunan falsafar jari-hujja.

Wannan tsantseni ya haifar da annoba iri-iri. Saboda haduwar da yada akidar Darwin da Falsafar jari-hujja suka bunkasa,da amsar tambayar 'Menene dan Adam?'ya canza.Mutanen da suka saba fadin:Allah ne ya halicci `yan Adam,kuma su rayu akan kyawawan dabi`un da ya (Ubangiji) koyar sun fara canza tunaninsu zuwa'Mutum ya samu ne haka nan,kuma dabba ne wanda ya ginu da fafutukar rayuwa.'Lalle zasu biya farashi mai nauyi akan wannan gagarumar yaudara.Akidu masu kawo rigingimu,irin su wariyar launin fata,mulkin kama-karya,kwaminisanci dadai sauran akidoji munana wadanda sun alakantu da wannan yaudara.

Wannan gaba ta tattaunawa zata yi nazari akan annobar da Darwinism ko akidar Darwin ta jawowa duniya da alakar ta da ta`addanci,daya daga cikin muhimman matsalolin da suka addabi duniya a zamaninmu.

Karyar Darwin:'Rayuwa Rikici Ce'

darwin, terör
 

Darwin ya fitar da wata fahimta daya, lokacin da yake bunkasa ka`idarsa cewa:
"Bunkasar abubuwa masu rai sun dogara ne akan gwagwarmayar rayuwa. Mai karfi ya danne mara karfi. Mai rauni kuwa an dammara shi da zama a haka.”

Darwin yana cewa, akwai dawwamammiyar gwagwarmayar rayuwa da rikici a yanayin rayuwa.Mai karfi kullum shine a saman mara karfi,kuma wannan shi zai tabbatar da samuwar cigaba.Sunan da ya sawa littafinsa shine 'The Origin of species by means ofNatural Selection', ko 'The preservation of Favoured Races in the struggle for Life',ya tabbatar da waccan magana ko ra`ayi.

Hakikanin Asalin Akidar Ta’addanci: Darwiniyanci da Jari-Hujja 15

Bayan haka, Darwin yayi hasashen wai 'gwagwarmayar rayuwa' za ta iya shiga cikin jinsin mutum.A da`awarsa, 'zababbun jinsi sune sukai nasara a wannan gwagwarmaya' zababbun jinsi a wurin Darwin sune turawan yamma.Afrika da Asiya sune aka bari a baya a wannan gwagwarmayar rayuwa.Darwin ya cigaba da fadin ra`ayinsa cewar wadannan jinsi da sannu zasu fadi warwas a gwagwarmayar rayuwa kuma a daina jin duriyarsu:

"A wani lokaci mai zuwa,ba wani mai tsawo kamar yadda karnuka suka auna ba,wayayyun jinsin mutum zasu kare,kuma su maye al`umomin Da,a ko`ina a fadin duniya A daidai lokaci guda birran anthropomorphous...babu shakka zasu kare.Tsarar dake tsakanin mutum da makusantan halittu zai dada fadaduwa,zai shiga tsakanin mutum da yanayi na wayawa,yadda muke fata,koda caucasian ne,da wasu nau`in birrai kanana kamar dai yanzu ace tsakanin bakaken mutane ko Australia da gwaggon biri." 1

Wata bahindiya masaniyar Anthropology, Lalita Vidyarthi tayi bayanin ka`idar juyin halitta din Darwin ta cusa akidar wariyar launin fata a cikin zaman takewar kimiyya:

"Shi (Darwin) ka`idarsa ta gwagwarmayar rayuwa ta samu karbuwa da maraba daga wurin masana kimiyyar zaman takewa na zamanin nan, kuma suka yarda cewa dan Adam ya cigaba ta duk matakin juyin halitta wanda ya zama wayewar bature ko farar fata. Daga lokacin da aka kai kashi na biyun karni na goma sha tara, wariyar launin fata ya samu karbuwa a matsayin dalili daga mafi rinjayen masana kimiyyar turawan yamma. 2

Inda Darwin Yake Samo Wahayi Ka`Idar Rashin Tausayi Na Malthus

thomas malthus, savaş
 

Inda Darwin yake samo wahayi a wannan fage shine littafin masanin tattalin arzikin Birtaniya Thomas Malthus 'An Essay on the principle of population'.Can da akidarsu mummuna,Malthus ya auna yaga cewa lalle mutane suna karuwa akai-akai.

A ra`ayinsa, abinda yake hana yawan karuwar mutane shine bala`o`i kamarsu yaki, fari da yaduwar cuta. A takaice dai,a cikin zancensa mai muni yana cewa,dole wasu mutane su mutu don wasu su rayu.Rayuwarsu shine ma`ana 'dawwamamman yaki'

A cikin karni na sha tara, ra`ayin Malthus ya samu karbuwa. Ajin farko na masana turawan yamma sun marawa wannan mugun tunani na sa baya. A cikin kasidar 'The Nazis Secret Scientific Agenda', muhimmancin karni na 19 dangane da ra`ayin Malthus akan yawan mutane, an bayyana shi kamar haka;

"A farkon rabin karni na sha tara, a ko`ina a kasahen Turai, kusoshin Mulki sun taru don su tattauna akan sabon bincike 'matsalar yawan jama`a da kuma samar da hanyoyin da za`a aiwatar da ra`ayin Malthus, da kara yawan adadin nakasar talakawa, maimakon a samar da hanyar tsaftatuwar talakawa, lallai mu kwadaitar akan kishiyar hakan. Abiranenmu lallai mu matse hanyoyi, da tura mutane da yawa cikin gidaje, kuma mu dawo da tabarbarewar halaye. A kasashen mu sai mu gina kauyuka kusa da kudduddufai, kuma musamman kwadaitar da zama a kwazazzabai da wurare marasa kyau," da dai sauransu. 3

Dalilin wannan mummunar akida,wato masu rauni da kuma wadanda suka fadi a wannan gwagwarmaya za`a kawar dasu saboda haka a yawan da ake samu akai-akai zai yi daidai kenan.Wannan akida ta 'tursasawa talaka' ta samu aiwatuwa ne a Birtaniya a karni na 19.Wata doka ta raya masana`antu ta samu kafuwa inda aka sa yara `yan shekara takwas da tara yin aiki na awa shida a kullum,a wajen hako kol kuma dubbai sun mutu a sanadiyyar haka,saboda matsanancin yanayin da suka samu kansu.Miliyoyin mutanen kasar Birtaniya sun shiga halin kaka-nikayi a dalilin tsarin 'gwagwarmayar rayuwa' wanda Malthus ya gindaya.

Darwin ya rudu da wannan ra`ayi, kuma ya aiwatar dashi akan sauran yanayin halittu, kuma ya ambata cewa lallai mai karfi kullum shine mai nasara a cikin yakinnan na wanzuwa.Haka kuma, yayi da`awar cewa wannan ka`idar gasgatacciya ce kuma ba zata taba canzuwa ba.Daga nan sai ya gayyato mutane akan su rabu da addininsu kuma su ki yarda da cewa Allah ne yayi halitta, kuma su himmatu wajen fito da hujjoji da zasu iya yin karo da abokan adawa akan gwagwarmayar rayuwa.

Abinda 'Shari`Ar Daji Ta Haifar': Fin Karfi

hitler, faşizm
 

A yayin da Darwiniyanci ya haifar da wariyar launin fata a cikin karni na 19,sai ya dunkule ya zama akidar da zata iya bunkasa ko farfado da tsundamar duniya cikin zubar da jini a karni na 20:wanda aka fi sani da Naziyanci.

Karfin rinjayen Darwin zai iya ganuwa a akidojin `yan Nazi.Idan mutum yai nazarin wannan akida,wadda Adolf Hitler da Alfred Rosenberg suka yiwa alkibla,zai fahimci cewa akwai manufar 'zabin halitta','zabin ma`abota',da 'gwagwarmayar rayuwa tsakanin jinsuna', wanda aka maimaita su da yawan gaske a cikin littafin ‘The Origin of Species.’A yayin da ya sanyawa littafinsa suna Mein Kamf (Gwagwarmaya ta), Hitler, wanda ya samo wahayinsa daga akidar Darwin ta gwagwarmayar rayuwa da kuma cewa nasara tana ga mai karfi.Musamman yayi magana akan wannan gwagwarmaya tsakanin jinsuna, kamar haka;

 

Hakikanin Asalin Akidar Ta’addanci:

"Tarihi zai nuna a daular sabon karni wanda babu canji ga wannan nasara, wanda zai tabbata a sabon tsarin wariyar launin fata da yanayi zai wajabta shi."4

A kamfe na 1933 wanda jam`iyyar Nuremberg tayi, Hitler yai da`awar cewa "jinsi madaukaki ya shugabantar da kansa akan jinsi makaskanci...hakki wanda muka ganshi a yanayi (nature) kuma wanda muka dauke shi halattaccen hakki.

“Fadin cewa `yan Nazi sun jawu daga ra`ayin Darwiniyanci hujja ce wadda kusan dukkanin masana tarihi suka yarda da ita. Masanin tarihi Hickman,ya bayyana jawuwar Hitler game da ra`ayin Darwiniyanci kamar haka;

"(Hitler) mabiyi ne na gaske mai yada Juyin halitta. Komai zurfafawa, fadadawa a cikin yarda da akidunsa, abu ne bayananne cewa (manufar gwagwarmaya ta zama mai muhimmanci ne saboda)...littafinsa, Mein Kampf, ya debo akidu da ra`ayoyin ma`abota evolution, musamman ma wadanda suke karfafa gwagwarmaya, mai karfi shi yake rayuwa da kawar da raunana don a samar da ingantacciyar rayuwa ko al`umma." 5

Hitler, wanda ya samar da wannan ra`ayi,ya jefa duniya cikin rigingimu wanda bata taba gani ba.Kabilu da kungiyoyin siyasa da yawa,kuma musamman yahudawa,sun sha fama da matsanciyar wahala da kisan gilla a hannun `yan Nazi,yayi sanadiyyar kisan kiyashi na mutane miliyan (55) hamsin da biyar.Abinda ya haifar da wannan ta`asa a tarihin duniya shine akidar Darwiniyanci ta 'gwagwarmayar rayuwa' ko 'struggle for survival' a turance.

Kazamin Hadin Gwiwa: Darwiniyanci da Kwaminisanci

A lokacin da mulkin danniya ke hannun daman akidar Darwiniyanci,a haguna Kwaminisanci ke biye.Hakika kwaminisanci daya ne daga cikin akidojin dake kare ka`idar Darwin.

Dangantakar dake tsakanin Darwiniyanci da Kwaminisanci, na komawa ne ga wadanda suka kafa su.Marx da Engels, sune suka kafa Kwaminisanci,kuma sun karanta littafin nan na Darwin wato 'The Origin of Species' a daidai lokacin da ya fito kuma suka gamsu da tsarin maganganun halayyar jari-hujja.Alakar dake tsakanin Karl Marx da Engels ta nuna cewar sun fahimci ka`idar Darwin a matsayin abinda ke bada hujjar tarihin yanayin bawa Kwaminisanci kofa.A littafinsa mai suna 'The Dialectics of Nature',wanda ya rubuta a sanadiyyar ruduwar Darwin, Engels yayi mutukar yabawa Darwin,kuma yayi kokarin ba da ta sa gudunmawar akan ka`idar a babin 'The part played by labour in the transition from Ape to Man';

11 eylül, terörist saldırı

No matter what ideology they may espouse, those who perpetrate terror all over the world are, in reality, Darwinists. Darwinism is the only philosophy that places a value on—and thus encourages—conflict.

`Yan Kwaminisancin Rasha,wadanda ke bin sawun Marx da Engels,kamarsu Plekhanov,Lenin,Trotsky da Stalin,dukkaninsu sun yarda da ka`idar juyin zamanin Darwin(Darwin`s theory of evolution).Plekhanov,wanda ake ganin shine ya dasa harsashen Kwaminisancin Rasha yana daukar Marxism a matsayin 'Darwiniyanci a aikace a ilmin zaman tare'. 6

Trotsky yace;"Binciken Darwin shine babbar nasara a duk fadin fagen nazarin gabar halittu."7

Ilmin Darwiniyanci yana da rawa mai yawa da ya taka wajen haifar da kwaminisanci. Misali, masana tarihi sun tabbatar cewa Stalin mai addini ne a samartakarsa, amma ya daina addini saboda littattafan Darwin.8

Mao, wanda ya kafa tsarin mulkin kwaminisanci a China kuma ya kashe miliyoyin mutane,ya fada a bainar jama`a cewa 'an kafa kwaminisancin China ne akan tafarkin Darwin da ka`idar evolution.' 9

Masanin tarihin Harvard University James Reeve Pusey yayi cikakken bayani da ya danganci Darwiniyanci akan Mao da Kwaminisancin China a littafinsa na bincike mai suna 'China and Charles Darwin'. 10

A takaice ai, babu wata kafa dake raba tsakanin ka`idar evolution da kwaminisanci.Ka`idar tazo da cewar dukkan wani abu mai rai ya wanzu ne haka nan, kuma suka kawo hujjojinsu na shaci fadi da sunan kimiyya don tabbatar da addinin maguzanci.Kwaminisanci kuwa, akida ce wadda ta kulla alakar ta da Darwiniyanci.Bayan haka, ka`idar ta cigaba da cewa cigaban yanayi na iya yiwuwa ta hanyar gwagwarmayar rayuwa (struggle for survival) da marawa akidar ‘dialectics' baya wadda jigo ce a kwaminisanci.

Idan muka tuna akidar kwaminisanci ta 'dialectical conflict'wato rikicin wariyar harshe wadda tayi sanadiyyar mutuwar mutum sama da miliyan dari da ashirin (a cikin karni na ashirin, 20th century), zamu iya fahimtar irin annobar daDarwiniyanci ya gayyatowa duniya.

Darwiniyanci da Ta`addanci

Kamar yadda muka gani a baya, Darwiniyanci shine mabubbugar akidu masu yawa wadanda suke tattare da rigingimun da suka haifarwa dan Adam annoba a karni na 20.Haka kuma, kamar dai wadannan akidu, shima Darwiniyanci ko akidar babu Allah, ya bayyana 'daidaitacciyar fahimta' da 'tsari'wanda zai iya jan hankalin ra`ayoyiiri-iri a duniya.Manufar da take karkashin wannan fahimta da kuma tsarin shine 'yakar wadanda basa cikinmu'.

Hakikanin Asalin Akidar Ta’addanci:

Zamu iya fayyace wannan kamar haka; Akwai akidu, ra`ayoyin duniya, da falsafa iri-iri. Kowannensu na kallon dan uwansa a dayan biyun wannan hanyoyi:

1) Zasu iya girmama bayyanar wadanda basa tare dasu da kokarin kulla alaka ta sulhu ko tattaunawa, wato suyi amfani da tsari na mutuntaka; ko

2) Zasu iya zabar su yaki wasu, da kuma kokarin samun damar raunana su, ma`ana dai, suyi amfani da halayya irin ta dabbobi. Abin tsoron da muke kira ta`addanci ba wani abu bane illa bayanin nan na ra`ayi na biyu.

Idan muka kalli bambancin dake tsakanin ra`ayoyin biyu, zamu ga cewa salon da Darwiniyanci ya dauka na cewa wai "mutum wata dabba ce mai dabi`ar fada" kawai an rudi mutane ne ta karfin tuwo.Daidaikun mutane da jama`arsu wadanda suka zabi wannan hanya ta rigingimu,watakila basu taba sanin wani abu mai suna Darwiniyanci da akidunsa ba.Amma a karshe,sun zo sun yarda da ra`ayin Darwiniyanci.Abinda ya jawo suka yarda da ingancinsa shine,taken Darwiniyanci kamar,'mai karfi shi yake rayuwa a wannan duniya','babban kifi shi yake hadiye kanana',yaki dabi`a ce',da kuma 'mutum na cigaba ne ta hanyar jangwalo yaki'.Ku jefar da Darwiniyanci can gafa,domin ba komai bane illa fankon da babu tsinke a ciki.

Hakika,idan aka jefar da Darwiniyanci,to,babu wata falsafar rikici da zata rage.Addinai ukun da mafi yawan mutane suka yi imani dasu,Musulunchi,Kiristanci,da Yahudanci,sun kyamaci rikici.Dukkaninsu na fatan su kawowa duniya zaman lafiya ne,da kyamar kashe mutanen da basu jiba kuma basu gani ba,cutar dasu da azabtar dasu.Rigingimu da tayar da tarzoma sun karya tsarin dabi`un da Ubangiji ya shiryawa dan Adam,kuma ababan kyama.Sai dai,Darwiniyanci ya gabatar dasu a matsayin yanayi mai afkuwa,nagaskiya kuma babu makawa sai sun wanzu.

Saboda haka, idan wasu mutane suka aikata ta`addanci ta hanyar fakewa da addinin Musulunchi, Kiristanci da Yahudanci, za ka iya tabbatarwa ba Musulmai,kiristoci ko Yahudawa bane. Mabiya addinin Darwin ne.Suna fakewa a inuwar addini da muminai ne.

Kuma dalili shine suna aikata abinda addini ya hana,ba don komai ba sai don su bakanta addini a idon mutane Saboda haka,tushen ta`addancin da ya cika wannan duniya tamu bashi da alaka da daya daga cikin saukakkun addinai,sai dai maguzanci ne,kuma fassara maguzanci a zamaninmu shine:'Darwiniyanci' da Jari-hujja.

Musulunchi Ba Shine Ya Haifar Da Ta`Addanci Ba, Sai Dai Hanyar Warware Shi

Mutanen da suke cewa suna aiki da sunan addini na iya rashin fahimtar addininsu ko su aikata shi abisa kuskure.Saboda haka, kuskure ne samo wani abu daga wurin wadannan mutanen akan abinda ya shafi addini.Hanya mafi kyawun fahimtar addinin Musulunchi shine ta asali mafi tsarki.

Hanya mafi tsarki a Musulunchi shine Alkur`ani: kuma samfurin kyawawan dabi`u kur`ani shine Musulunchi-ya sha bamban da duk wani yanayin da ya darsu a zukatan wasu turawan yamma. An saukar da kur`ani ne akan kyawawan dabi`u, soyayya, tausayi, jinkai, kaskantar da kai, kwazo, juriya da zaman lafiya,kuma Musulmin da yake rayuwa akan wannan tafarki, lallai ya tsarkaku,ga hangen nesa, juriya, gaskiya da rikon amana.Wadanda suke kewaye dashi na amun kauna, girmamawa, zaman lafiya da fahimtar zaman takewa ta rayuwa tare dashi.

Musulunchi Addinin Zaman Lafiya Ne Kwanciyar Hankali

Kalmar ISLAM tana daidai da ma`anar "zaman lafiya" a larabce.Musulunchi saukakken addini ne da ya zowa rayuwar dan Adam cike da zaman lafiya da kwanciyar arziki,wanda rahama da jinkan Ubangiji ya bayyana a duniya.Ubangiji yayi kira ga mutane suyi koyi da kyawawan dabi`un da kur`ani ya koyar a matsayin abin koyi daga rahama,jinkai,juriya da zaman lafiya wanda duniya za ta dandana.A suratul Baqara,aya ta 208,an bada wannan umarni kamar haka;

" Yaku wadanda suka yi imani! Ku shiga cikin Musulunchi gaba daya;kuma kada ku bi zambiyoyin Shaidan;lalle ne shi a gareku makiyi ne,bayyananne."

Kamar yadda muka gani a wannan aya,mutane zasu iya samun rayuwa mai walwala kadai idan sun shiga Musulunchi kuma suka rayu akan koyarwar Alkur`ani.

Allah Ya Hana Zalunci

zulüm, ırkçılık

Allah calls people to peace and security, whereas irreligious ideologies encourage conflict and terror.

Ubangiji ya umarci dan Adam da ya guji barna,kafirci, rashin mutunci,kangarewa,kisan kai,da zubar da jini. Wadanda suka sabawa wannan umarni to lallai suna kan tafarkin Shaidan,kamar yadda aka bayyana a ayarda ta gabata, kuma aka bayyana shi da cewa abin haramtawa ne daga wurin Ubangiji.Daga cikin ayoyi masu yawa da suka yi bayani akan haka, ga guda biyu;

"wadanda suka warware alkawarin Allah daga bayan kulla shi,kumasuna yanke abinda Allah yayi umarni dashi domin a sadar dashi kuma suna barna a cikin kasa.Wadancan suna da wata la`ana,kuma suna da munin gida." (suratul ra`ad:aya ta 25)

"A Kuma ka nema,a cikin abinda Allah ya baka gidan lahira,kuma kada ka manta da rabonka daga duniya.Kuma ka kyautata kamar yadda Allah ya kyautata zuwa gareka,kada ka nemi barna a cikin kasa.lalle ne Allah ba ya son barna" (suratul qasas:aya ta 77)

Kamar yadda zamu iya gani,Ubagiji yayi hani ga duk wani nau`i na zalunci a addinin musulunchi,har da ta`addanci da hada tarzoma, kuma ya la`anci masu aikata hakan. Musulmi shine zai iya arawa duniya kyau ya kuma ingantata.

Musulunchi Na Kare Iko Da `Yancin Magana

Musulunchi addini ne da yake tabbatar da `yancin rayuwa, fahimta da tunani. Yayi hani ga tashin hankali, rigingimu, rudani, da zato kai har da mugun tunani da ka iya yiwa wani illa. Musulunchi ba wai kawai ya hana ta`addanci ko tarzoma ba, kai duk kankantar abinda zai iya cutarwa akan wani dan Adam an hana shi.

"Babu tilastawa a cikin addini, hakika shiriya ta bayyana daga bata; saboda haka wanda ya kafirta da Daguta kuma yayi imani da Allah, to, hakika yayi riko ga igiya amintacciya, babu yankewa a gareta.Kuma Allah mai ji ne, masani."(Suratul baqara: aya ta 256).

“Ka isar musu da gargadi, domin gargadi ne kawai gareka, baka da ikon tursasa su akan suyi imani.” (Suratul ghashiya: 22)

Tilastawa mutum yayi imani da addini ko aikatashi, ya sabawa hikima da manufar musulunchi saboda wajibi ne ace imani ya karbu ta hanyar sakakkiyar iko da zabin zuciya. Koda yake, musulmi ya iya kwadaitar da wani akan bin koyarwar Alkur`ani, amma ba tare da tilastawa ba. Haka kuma, ba `a son jan hankalin mutum izuwa addini ta hanyar bashi wani abin amfani na duniya.

Amma bari mu kwatanta abin a kishiyance. Misali, kasar da ake matsawa mutane da dokar kasa don su yi addini. Wannan kasa ko al`umma ta sabawa addinin musulunchi saboda imani da bauta suna kima idan har an fuskantar dasu ga Allah. Idan dai har akwai wani tsari dake tilastawa mutane su yi imani da bauta, to mutane zasu zama suna biyayya ne don tsoron wannan tsari kawai. Abinda yake karbabbe ta fuskar addini shine, addini yana aiwatuwa ne a cikin al`ummar da take da `yancin rayuwa, kuma a aikata shi da nufin yardar Ubangiji.

Allah ya haram ta kisan mutanen da basujiba , basu ganiba

mutlu çocuk, sevimli çocuklar
 

Kamar yadda Alkur`ani ya bayyana, daya daga cikin manyan zunubai shine kashe mutumin da bai yi wani laifi ba.

Daga sababin wannan, Muka rubuta akan Bani Isra`ila cewa, lalle ne wanda ya kashe rai ba da wani rai ba, ko barna a cikin kasa, to kamar ya kashe mutane duka ne, kuma wanda ya raya rai, to, kamar ya rayar da mutane ne gaba daya. Kuma lalle ne, hakika, ManzanninMu sunje musu da hujjoji bayyanannu, sannan kuma lalle ne, masu yawa daga gare su, a bayan wannan, hakika, masu barna ne a cikin kasa." (Suratul ma`ida:aya ta 32)

"kuma wadanda ba su kiran wani Ubangiji tare da Allah, kuma ba su kashe rai wanda Allah Ya haramta face da hakki, kuma wanda ya aikata wancan, zai gamu da laifuffuka. " (Suratul furqan:aya ta 68)

Kamar yadda muka gani a wadannan ayoyi na sama, wadanda suka kashe mutanen da ba su jiba ba su gani ba, to ana tsoratar dasu da azaba mai radadi. Ubangiji ya bayyana cewa kashe mutum, girmansa kamar kashe mutane ne baki dayansu. Duk wanda yake girmama dokokin Allah ba zai cutar da wani ba, ballantana yayi sanadiyyar kashe miliyoyin mutanen da basu jiba basu gani ba. Wadanda suke tunanin kubuta daga hukunci anan duniya, ba zasu taba kubuta daga tambayar da zasu amsa a gaban Ubangiji gobe kiyama ba. Saboda haka, mummunan da suka san cewar zasu bada bayani gaban mahalicci bayan mutuwarsu, zasu yi taka-tsantsan wajen kula da dokokin da Ubangiji ya shimfida.

Allah Ya Umarci Mummunai da su Zama Masu Rahama da Jinkai.

Amma bari mu kwatanta abin a kishiyance.Misali,kasar da ake matsawa mutane da dokar kasa don su yi addini.Wannan kasa ko al`umma ta sabawa addinin musulunchi saboda imani da bauta suna kima idan har an fuskantar dasu ga Allah.Idan dai har akwai wani tsari dake tilastawa mutane su yi imani da bauta,to mutane zasu zama suna biyayya ne don tsoron wannan tsari kawai.Abinda yake karbabbe ta fuskar addini shine,addini yana aiwatuwa ne a cikin al`ummar da take da `yancin rayuwa,kuma a aikata shi da nufin yardar Ubangiji.

Allah Ya Haram Ta Kisan Mutanen Da Basujiba , Basu Ganiba

Kamar yadda Alkur`ani ya bayyana, daya daga cikin manyan zunubai shine kashe mutumin da bai yi wani laifi ba.

"Daga sababin wannan,Muka rubuta akan Bani Isra`ila cewa,lalle ne wanda ya kashe rai ba da wani rai ba,ko barna a cikin kasa,to kamar ya kashe mutane duka ne,kuma wanda ya raya rai,to,kamar ya rayar da mutane ne gaba daya.Kuma lalle ne,hakika,ManzanninMu sunje musu da hujjoji bayyanannu,sannan kuma lalle ne,masu yawa daga gare su,a bayan wannan,hakika,masu barna ne a cikin kasa."(suratul ma`ida:aya ta 32)

"kuma wadanda ba su kiran wani Ubangiji tare da Allah, kuma ba su kashe rai wanda Allah Ya haramta face da hakki,kuma wanda ya aikata wancan,zai gamu da laifuffuka."(suratul furqan:aya ta 68)

Kamar yadda muka gani a wadannan ayoyi na sama,wadanda suka kashe mutanen da ba su jiba ba su gani ba,to ana tsoratar dasu da azaba mai radadi.Ubangiji ya bayyana cewa kashe mutum,girmansa kamar kashe mutane ne baki dayansu.Duk wanda yake girmama dokokin Allah ba zai cutar da wani ba,ballantana yayi sanadiyyar kashe miliyoyin mutanen da basu jiba basu gani ba.Wadanda suke tunanin kubuta daga hukunci anan duniya,ba zasu taba kubuta daga tambayar da zasu amsa a gaban Ubangiji gobe kiyama ba.Saboda haka,mummunan da suka san cewar zasu bada bayani gaban mahalicci bayan mutuwarsu,zasu yi taka-tsantsan wajen kula da dokokin da Ubangiji ya shimfida.

Allah Ya Umarci Mummunai Da Su Zama Masu Rahama Da Jinkai.

A wannan aya,an bayyana dabi`un musulmi da cewa;

"Sannan kuma ya kasance daga wadanda suka yi imani,kuma suka yiwa juna wasiyya da yin hakuri,kuma suka yiwa juna wasiyya da tausayi.Wadannan ne ma`abota albarka."(suratul balad:aya ta 17-18).

Kamar yadda muka gani a wannan aya,daya daga cikin abubuwa masu muhimmanci a kyawawan dabi`un da Ubangiji ya saukarwa bayinsa ko sun samu gafara da jinkai da samun aljanna shine su "kwadaitar da junansu da yin rahama."

Kamar yadda Alkur`ani ya siffanta musulunci da cewa addini ne na kowane zamani,mai wayar da kai da samar da cigaba.Musulmi shine wanda yafi kowa son zaman lafiya,mai iya juriya da yanayin zamantakewar siyasa,mai riko da al`adun addini,mai gaskiya kuma wayayye,masani akan rayuwa,kimiyya da wayewar zamani.

Musulmi masani ne ga kyawawan dabi`un da alkur`ani ya koyar,yana mu`amala da kowa tare da soyayya irin wadda musulmi yake bukata.Yana girmama dukkan wata hikima,kuma yana kimanta ilmi.Kuma shi mai kawo sulhu ko hadin kai ta kowace fuska,tare da kawar da duk wani rikici ko sabani.A cikin al`ummar da ake samun irin wadannan mutane,za`a samu cigaban rayuwa,farin ciki da walwala,adalci,tsaro,yawan albarka fiye da kowace kasa mai cigaba a wannan duniya ta yau.

Ubangiji Ya Umarci Kawaici da Gafara

Suratul A`raf, aya ta 199, wadda tace "ku yawaita gafara", na nuna cewar kawaici da gafara suna daya daga cikin ginshikan addinin musulunci.

Idan muka kalli tarihin musulunci,zamu gani a bayyane yadda musulmi suka kafa wadannan muhimman dabi`u daga koyarwar alkur`ani a rayuwarsu ta yau da kullum.A kowane lokaci a rayuwarsu,musulmi sun rushe dukkanin haramtattun ayyuka kuma sun tabbatar da zaman lafiya.A bangaren da ya shafi addini,harshe da al`adu,sun saukaka rayuwa inda mabanbantan mutane suka rayu a inuwar `yanci da zaman lafiya,kuma suka bawa wadanda suke karkashinsu damar yin ilmi,tara dukiya da samun matsayi na shugabanci.Wannan yana daya daga muhimman dalilan da ya fadada daular Ottoman kuma ta dade karnuka masu yawa,domin wannan shine tsarin rayuwartìyawa,kuma su samu damar walwalar rayuwa da al`adunsu ba tare da wani tsangwama ba.

Hakika, kawaicin musulmi, idan aka aiwatar kamar yadda Alkur`ani yayi umarni,zai kawowa duniya zaman lafiya da karuwar arziki.Alkur`ani ya bayyana irin wannan dabi`a da cewa;

" Kuma kyautatawa bata daidaita da munanawa. Ka tun kude da yake mafi kyau, sai gashi wanda akwai kiyayya a tsakaninka da tsakaninsa,kamar dai shi majibincin ne masoyi."(suratul fussilat: aya ta 34)

Kammalawa

Dukkanin wadannan suna nuna kyawawan dabi`un da addinin musulunchi ya gabatarwa dan Adam a matsayin abinda zai kawo zaman lafiya,farin ciki da adalci ga duniya.Abubuwan da suke faruwa na rashin jin dadi a duniyarmu ta yau a karkashin sunan addinin musulunci,"Ta`addanci",ya fita daga tsarin koyarwar Alkur'ani,aiki ne na jahilai,mutane masu ketare iyaka,masu laifi wadanda ba ruwansu da addini.Hanyar da za'a yaki wadannan mutane da suke fakewa da musulunci,shine umartar mutane don suyi aiki da hakikanin koyarwar addinin musulunci.

A takaice dai,addinin musulunci da koyarwar Alkur'ani basa goyon bayan ta'addanci da ‘yan ta’adda sai dai suna kawo hanyar da duniya zata kubuta daga ta’addanci.

 

Footnotes

1. Charles Darwin, The Descent of Man, 2. baskı, New York, A L. Burt Co., 1874, s. 178

2. Lalita Prasad Vidyarthi, Racism, Science and Pseudo-Science, Unesco, France, Vendôme, 1983. s. 54

3. Theodore D. Hall, The Scientific Background of the Nazi Race Purification Program, http://www.trufax.org/avoid/nazi.html

4. Henry Morris, The Long War Against God, 1989, s. 78

5. R. Hickman, Biocreation, Science Press, Worthington, OH, s. 51–52, 1983; Jerry Bergman, "Darwinism and the Nazi Race Holocaust", Creation Ex Nihilo Technical Journal 13 (2): 101–111, 1999

6. Robert M. Young, Darwinian Evolution and Human History, Historical Studies on Science and Belief, 1980

7. Alan Woods and Ted Grant. "Marxism and Darwinism", Reason in Revolt: Marxism and Modern Science, London, 1993

8. Alex de Jonge, Stalin and The Shaping of the Soviet Uninon, William Collins Sons & Limited Co., Glasgow, 1987, s. 22

9. Mehnert, Kampf um Mao's Erbe, Deutsche Verlags-Anstalt, 1977

10. James Reeve Pusey, China and Charles Darwin, Cambridge, Massachusetts, 1983

1 / total 22
You can read Harun Yahya's book Rudun Juyin Halitta online, share it on social networks such as Facebook and Twitter, download it to your computer, use it in your homework and theses, and publish, copy or reproduce it on your own web sites or blogs without paying any copyright fee, so long as you acknowledge this site as the reference.
Bayani akan shafin | Make your homepage | Add to favorites | RSS Feed
All materials can be copied, printed and distributed by referring to author “Mr. Adnan Oktar”.
(c) All publication rights of the personal photos of Mr. Adnan Oktar that are present in our website and in all other Harun Yahya works belong to Global Publication Ltd. Co. They cannot be used or published without prior consent even if used partially.
© 1994 Harun Yahya. www.harunyahya.com - info@harunyahya.com
page_top
iddialaracevap.org adnanoktarhaber.com adnanoktarhukuk.com adnanoktargercekleri.net
EMNİYET GENEL MÜDÜR YARDIMCISI MUSTAFA ÇALIŞKAN 2018 SENESİNDEKİ...
BULUNDUKLARI YERE, SAYIN ADNAN OKTAR’IN 40 YILLIK FİKRİ MÜCADELESİ...
TÜM DOSYANIN YALAN VE İFTİRA DOLU OLDUĞU MÜGE ÖĞÜTCÜ’NÜN "SÖZDE" ETKİN...
HAKAN EROL İSİMLİ KİŞİNİN İFTİRALARINA CEVAPLAR
DÖRT AYAKLI ORGANİZE BİR YAPININ BASKI VE ZORLAMALARI ALTINDA SÜRDÜRÜLEN...
HASTA BİR İNSANIN GÖZ GÖRE GÖRE CEZAEVİNDE ÖLÜME TERK EDİLMESİNİ SAVUNMAK...
SABAH MEDYA GURUBU İSA TATLICAN'A KARŞI DİKKATLİ OLMALIDIR
ZAFER ARAPKİRLİ'NİN KRT TV'DE HAKAN EROL İLE YAPMIŞ OLDUĞU RÖPORTAJDA...
BARIŞ TERKOĞU VE AYŞENUR ARSLAN HAKKINDA NE YAZIK Kİ YANILMIŞIZ
CÜBBELİ AHMET HOCA’YA NEFRET ÜSLUBU YAKIŞMIYOR. TÜM MÜSLÜMAN CEMAAT VE...
AV. SN. CELAL ÜLGEN'İN SAMİMİYETLE İMTİHANI
BİZLERE YÖNELİK BİTİP TÜKENMEYEN SALDIRI VE İFTİRALAR, TEHLİKELİ BİR CAMİA...
SAYIN AYŞENUR ARSLAN HANIMEFENDİ'YE AÇIK MEKTUP
SAYIN ADNAN OKTAR'IN 15 MART 2021 TARİHLİ CEZAEVİ FOTOĞRAFI UÇANKUŞ TV...
ÖZKAN MAMATİ’NİN, TUTUKLANMAKTAN KURTULMAK İÇİN, NEFRET VE HUSUMET...
SAYIN ADNAN OKTAR’A YÖNELİK TEHDİT VE SUİKAST HAZIRLIĞINDA OLAN BAZI...
SAĞ VE SOL BİRBİRİNİN DÜŞMANI DEĞİL AYNI VATANIN GÜZEL İNSANLARI, AYNI...
DİNİN TAHRİF EDİLMESİNDEN ENDİŞE DUYANLAR ASIL, İSLAM’LA DARWİNİZMİ...
SAYIN ADNAN OKTAR'IN GÜZEL SÖZLERİNDEN, SEVGİ SANATI
DECCALİYETİN KULLANIŞLI SİLAHI DARWİNİZMİ ELİNDEN ALMAK, HÜKÜMETİMİZE...
SABAH GAZETESİ YAZARI SN. FERHAT ÜNLÜ HABER VE YORUMLARINDA SAMİMİ VE...
DÜNYADAKİ DECCALİYET ŞU AN İNGİLİZ DERİN DEVLETİDİR
MEHDİYETİ ANLATMANIN DEVLETİN BEKASINA YÖNELİK HİÇBİR TEHDİT...
KALABALIKLAŞAN CEZAEVLERİ İLE KÖTÜLEŞEN KOŞULLAR VE GEBZE KADIN KAPALI...
AKİT MEDYA GRUBU SAHİBİ SAYIN KARAHASANOĞLU KARDEŞLER VE GAZETENİN ÖNDE...
ADNAN OKTAR DAVASINDA YAŞANAN TARİHTE GÖRÜLMEMİŞ HUKUK FACİASI TÜRKİYE'DE...
DEĞERLİ BASIN MENSUPLARIMIZ! EN DOĞRU VE BAŞARILI YAYIN VİCDANINIZA UYAN...
CAMİAMIZLA FETÖ VE IŞİD ARASINDA ZORAKİ BENZERLİK KURMA ÇABALARI...
ÖZKAN MAMATİ İSİMLİ KİŞİNİN İFTİRA VE YALAN İHBARLARINA İTİBAR EDEREK...
BİTMEK TÜKENMEK BİLMEYEN DİJİTAL ARŞİV MASALLARI
GİZLİ DOSYA ADI ALTINDA YÜRÜTÜLEN KARANLIK VE HUKUKSUZ FAALİYETLER...
HASTA BİR İNSANIN GÖZ GÖRE GÖRE CEZAEVİNDE ÖLÜME TERKEDİLMESİNİ SAVUNMAK...
SAYIN PERİNÇEK VE AYDINLIK CAMİASINI ARAMIZDAKİ İDEOLOJİK FİKİR...
BUGÜN SAYIN ADNAN OKTAR’I DEKOLTE SEBEBİYLE ELEŞTİRENLER GEÇMİŞTE TAM...
“BU DOSYADAN CEZA ÇIKMAZ YENİ BİR OPERASYON YAPIN” MANTIĞI, BİR HUKUK...
1999 YILINDAKİ KAN KAMPANYASININ, DEVLETİN KURUMLARI TARAFINDAN YÜRÜTÜLEN...
GENÇLERİMİZİN DİNDEN UZAKLAŞMALARI HIZLA ÖNLEM ALINMASI GEREKEN ÖNEMLİ BİR...
BASIN MENSUPLARI ADLİ EMANETTEKİ ARKADAŞLARIMIZA AİT RUHSATLI VE HİÇBİR...
İSTİNAF MAHKEMELERİNİN ETKİSİZ OLDUKLARINA DAİR SÖYLENTİLER HAKKINDA SAYIN...
SAYIN ADNAN OKTAR HİÇBİR ZAMAN KORONA OLMAMIŞTIR. ŞAİBELİ BİR KORONA TESTİ...
AÇIK GÖRÜŞLERİN KAYIT ALTINA ALINMASI EN TEMEL İNSAN HAK VE ÖZGÜRLÜKLERİNE...
ODA TV’NİN PROVOKATİF YAZILARA DEĞİL HUKUKU, ADALETİ, BİRLİĞİ VE...
VERYANSIN TV, TARAFSIZ, DÜRÜST, İLKELİ BİR YAYIN ANLAYIŞINI BENİMSEMELİDİR
GEBZE KADIN KAPALI CEZAEVİNDE KORONA BULAŞTIRILAN ARKADAŞIMIZIN HAYATINDAN...
ADALET VE ŞEFKAT HERKES İÇİN İSTENMEDİKÇE TÜRKİYE’DE HUKUKSUZLUK, ZULÜM VE...
HUKUK DIŞI YILDIRMA OPERASYONLARI SADECE CAMİAMIZI DEĞİL HÜKÜMETİMİZİ VE...
SAYIN YAŞAR OKUYAN'IN CAMİAMIZA GÜYA OPERASYONUN BİLGİSİNİ VERDİĞİ İDDİASI...
GEBZE CEZAEVİNDE KORONAYA KARŞI GEREKLİ ÖNLEMLER ACİLEN ALINMALI
PROF. DR. SEFA SAYGILI’NIN SAYIN ADNAN OKTAR HAKKINDAKİ AÇIKLAMALARI...
SÖZCÜ GAZETESİ YAZARI SAYIN AYTUNÇ ERKİN, KENDİSİNİN DE ÇOK İYİ BİLDİĞİ...
ESER ÇÖMLEKÇİOĞLU'NUN HAYAL ÜRÜNÜ KİTABI, ADNAN OKTAR’IN İSMİYLE ÜNLÜ OLMA...
SAYIN HAKAN URAL'IN “NELER OLUYOR HAYATTA” İSİMLİ PROGRAMDA CAMİAMIZ...
ARKADAŞ CAMİAMIZA YÖNELİK GAYRİ HUKUKİ TEHDİTLER DEVAM EDİYOR; HUSUMETLİ...
CUMHURBAŞKANIMIZ SAYIN RECEP TAYYİP ERDOĞAN’A AÇIK MEKTUP
VERYANSIN TV’DE YAYINLANAN AV. ESER ÇÖMLEKÇİOĞLU RÖPORTAJINA CEVABIMIZDIR
UÇAN KUŞ TV ADLI KANALIN YÖNETİCİLERİ VE PROGRAM YAPIMCILARI KİN VE NEFRET...
SABAH GAZETESİ GERÇEKLERİ ÇARPITMADAN, TARAFSIZ VE İLKELİ HABERCİLİK...
"ADNAN OKTAR DAVASI"NDA HALA KULLANILMAYA ÇALIŞILAN ETKİN PİŞMANLIK...
ADALET BAKANIMIZ SAYIN ABDÜLHAMİT GÜL'E AÇIK MEKTUP
T.C. ADALET BAKANLIĞI CEZA VE TEVKİF EVLERİ GENEL MÜDÜRLÜĞÜ’NE AÇIK MEKTUP...
T.C. ADALET BAKANLIĞI CEZA VE TEVKİF EVLERİ GENEL MÜDÜRLÜĞÜ’NE AÇIK MEKTUP...
CÜBBELİ AHMET HOCA'YA NUR SURESİ'NİN 23. AYETİNİ TEKRAR HATIRLATIYORUZ
DEVLETİMİZDEN DEĞİL DE ANGLOSAKSON BARONLARDAN EMİR ALAN SİYASİLER ACİLEN...
CAMİAMIZA KENDİLERİNCE İFFET DERSİ VERMEYE KALKANLARIN ASIL MESELESİ FİKRİ...
GECEYARISI CEZAEVİ NAKİLLERİ VE GERİ PLANDAKİ SAVCI TALİMATI
@DREYFUS.TURK İSİMLİ INSTAGRAM SAYFASININ CAMİAMIZLA HİÇBİR İLGİSİ VE...
GAZETECİ RUŞEN ÇAKIR'A AÇIK MEKTUP
ASTRONOMİK CEZALAR İÇİN "HAYALİ KIZLARIN İFFETİNİ KORUMA" GEREKÇESİ
ADNAN OKTAR DAVASI: YARGILANMADAN MÜEBBET
ANAL TECAVÜZ TEKNİK OLARAK İMKANSIZDIR. BU KONUDA ALEYHİMİZE YAPILAN...
YARGILAMA HAKKINDAKİ GERÇEKLER VE BAZI BASINDAKİ BOŞA SEVİNÇ NİDALARI
KUMPASÇILARIN HEDEFİNDE BU KEZ DE INSTAGRAM, TWITTER VE DİĞER SOSYAL MEDYA...
SAYIN BARIŞ TERKOĞLU’NA AÇIK MEKTUP
TEK CÜMLELİK İFTİRAYLA MASUM BİR GENÇ KIZA 40 YIL HAPİS CEZASI
ADNAN OKTAR DAVASINDA "18 YAŞIN ALTINDAKİ KIZLARIN İSTİSMARI" YALANI
EBRU ŞİMŞEK OLAYININ İÇYÜZÜ
SAYIN ADNAN OKTAR’IN 10 BİN YILLIK CEZAYI GÜLEREK KARŞILAMASI BAZI...
DAVA DOSYAMIZDA TEK BİR DOĞAL MÜŞTEKİ YOKTUR
CAMİAMIZDA EVLİLİK BEKLENTİSİNE KAVUŞAMAYAN BAZI KIZLAR BUNUN HINCIYLA...
GERÇEK DIŞI HABERCİLİĞİ BENİMSEYEN BİR KISIM BASIN HALKIN GÖZÜNDE GÜVEN VE...
HİÇBİR SUÇ OLMADIĞINI ÇOK İYİ BİLDİKLERİ İÇİN RESMİ MAKAMLAR ARAMIZA POLİS...
DOSYADAKİ SADECE 25 MÜŞTEKİ VE ETKİN PİŞMAN SANIĞIN İFADELERİNDEKİ 1000'E...
YABANCI HUKUKÇU VE AKADEMİSYENLER, ADNAN OKTAR DAVASINDAKİ ETKİN PİŞMAN...
CUMHURİYET GAZETESİNE CEVAP
SAYIN ADNAN OKTAR'IN YAKIN ZAMANDA MAHKEMEYE SUNDUĞU BAZI KISA BEYAN...
ETKİN PİŞMAN OLMAYA ZORLANAN ARKADAŞLARIMIZA OYNANAN OYUN
SAYIN ADNAN OKTAR'IN YAKIN ZAMANDA MAHKEMEYE SUNDUĞU BAZI KISA BEYAN...
TÜRKİYE'DE HUKUK RAFA MI KALKTI?
"FİKREN İKTİDAR OLMAK" ANCAK SAYIN ADNAN OKTAR'IN İLMİ VE FİKRİ...
ESKİ TAKİPSİZLİK VE ZAMAN AŞIMI KARARLARI YARGILANANLAR ALEYHİNDE...
'ORAL YOLDAN TECAVÜZ' İDDİALARI GERÇEK DIŞIDIR
CAMİAMIZA YÖNELİK 2 YILLIK GİZLİ TEKNİK TAKİPTE TEK BİR SUÇ DELİLİ DAHİ...
ÇİZGİ ROMANLARLA, PORNO FİLMLERDEN ALINAN GÖRÜNTÜLERLE KARALAMALAR YAPMAYA...
ADNAN OKTAR HİÇBİR ZAMAN “NAMAZI MİNİ ETEKLE KILABİLİRSİNİZ” DEMEMİŞTİR...
Sn. Adnan Oktar’ın Mahkemede Söylediği Son Sözü
BASIN MENSUPLARIMIZI ADİL VE TARAFSIZ HABERCİLİĞE DAVET EDİYORUZ
GAZETECİ SAYIN İSMAİL SAYMAZ 'A AÇIK MEKTUP
SAYIN ADNAN OKTAR’IN İSMİNİ KOYMASININ ARDINDAN BİRÇOK DEVLET BÜYÜĞÜMÜZ VE...
ADNAN OKTAR DAVASINDAKİ HTS KAYITLARI HUKUKEN SUÇLAYICI YÖNDE DELİL OLARAK...
İDDİANAMEDE, SN ADNAN OKTAR'IN KENDİSİNİ GÜYA "MEHDİ RESUL" İLAN ETTİĞİNE...
15 TEMMUZ DARBE GİRİŞİMİNE KARŞI ÇIKMAK, FETÖ'NÜN İNFAZ LİSTESİNE GİRMEK...
İDDİANAMEDE, KANDİLLİ'DEKİ EVDE SÖZDE "KULE" OLARAK ADLANDIRILAN BİR ODADA...
SN. ADNAN OKTAR, ESKİ GAZETECİ MEHMET BARANSU İLE SADECE BİR KEZ, 2011...
15 TEMMUZ DARBE GİRİŞİMİ GECESİ SN. ADNAN OKTAR'IN A9 TV'DEN GECE BOYUNCA...
CAMİAMIZA DÜZENLENEN OPERASYONDA "GENELEV VE FUHUŞ MAFYASI" ÖNEMLİ BİR ROL...
İDDİANAMEDEKİ EVLİLİK KONUSUNDAKİ SUÇ İSNATLARI GEÇERSİZDİR
15 ARALIK 2020 SALI GÜNÜ YAYINLANAN "ADNAN OKTAR ARKADAŞ GRUBUNA...
FETÖ’YE YARDIM İDDİASI BÜYÜK BİR İFTİRADIR
CUMHURBAŞKANLIĞI YÜKSEK İSTİŞARE KURULU (YİK) ÜYESİ SAYIN CEMİL ÇİÇEK...
SAYIN ADNAN OKTAR'IN HİÇBİR ZAMAN MEHDİLİK İDDİASI OLMADIĞI GİBİ MEHDİLİK...
GERÇEKTE YAŞANTISI ÇİLE VE SIKINTILARLA DOLU OLAN SN. ADNAN OKTAR’IN “LÜKS...
SAYIN ADNAN OKTAR'IN, DEĞERLİ OSMANLI PADİŞAHI SULTAN II. ABDÜLHAMİD HAN'I...
İSRAİLLİ SİYASİLER VE SANHEDRİN HAHAMLARI, TÜRKİYE-İSRAİL İLİŞKİLERİ...
ARKADAŞIMIZ AYŞE KOÇ'UN, 13 KASIM 2020 TARİHİNDE KATILDIĞI BİR TV...
MİLLİYET GAZETESİ MAGAZİN YAZARI SN. ALİ EYÜBOĞLU’NA AÇIK MEKTUP–2
KUMPAS ÇETESİ SON ÇAREYİ KASET İMASI YALANINA SARILMAKTA ARIYOR
SAYIN ADNAN OKTAR VE ARKADAŞLARININ SİVİL DİPLOMASİ FAALİYETLERİNİN...
HALK TV, MEDYA MAHALLESİ PROGRAMINDA ORTAYA ATILAN İDDİALARA CEVAPLARIMIZ
ESKİ SAĞLIK BAKANIMIZ SAYIN OSMAN DURMUŞ’UN VEFATI ÜZERİNE ÇIKAN HABERLERE...
MAVİ MARMARA FACİASINDA, İSRAİL'İN TÜRKİYE'DEN ÖZÜR DİLEYİP TAZMİNAT...
FOSİLLERİN ARTIK DEVLETİMİZ ELİYLE MÜZELERDE SERGİLENECEK OLMASI...
FETÖ BAĞLANTISI YALANI
ŞEREF MALKOÇ AĞABEYİMİZDEN RİCAMIZDIR
MEDYAMIZ ÖZKAN MAMATİ İSİMLİ KİŞİNİN GERÇEK YÜZÜNÜ MUTLAKA BİLMELİDİR
HAKLARINDA HİÇBİR KESİN YARGI KARARI OLMAYAN SN. ADNAN OKTAR VE...
MERVE BÜYÜKBAYRAK AKIL HASTANESİNE SEVK TALEBİ GEREKTİRECEK NE YAPTI?
BASINA ÖZEL HAZIRLANAN SENARYOLARLA HAKKIMIZDA ALGI OLUŞTURULMAYA...
MİLLİYET GAZETESİ MAGAZİN YAZARI SAYIN ALİ EYÜBOĞLU’NA AÇIK MEKTUP
AYRILIP DAĞILMA GİBİ BİR NİYETİMİZ ASLA YOK!
YENİ ŞAFAK GAZETESİ YAZARI SAYIN HASAN ÖZTÜRK’E AÇIK MEKTUP
SAYIN ÖZLEM GÜRSES'E AÇIK MEKTUP
SAYIN MİNE UZUN'A AÇIK MEKTUP
DAVA DOSYASI BOMBOŞ ÇIKINCA MEDET UMULAN ESKİ BİR İFTİRA: "GİZLİ TÜNELDEN...
KONUNUN TARAFLARINA SÖZ HAKKI VERMEDEN TEK TARAFLI YAYIN YAPMASI HABERTÜRK...
SAYIN AHMET HAKAN'A AÇIK MEKTUP
HALK TV'YE AÇIK MEKTUP
OZAN SÜER ARKADAŞIMIZIN TUTUKLANMASIYLA İLGİLİ OLARAK AV. SENA AKKAYA...
TÜRK İNSANI ADİL, TARAFSIZ, DÜRÜST, İLKELİ VE SEVGİ DOLU BİR BASIN ÖZLEMİ...
İFTİRA ÜZERİNE KURULAN DAVAMIZIN TEMELİNDEKİ SEBEP: "HUSUMET"
HÜRRİYET GAZETESİ VE YAZARLARINA CESARETLE VE ISRARLA DOĞRUDAN YANA OLMAK...
SEVGİ, KARDEŞLİK VE SELAM GÖNDERME İDDİALARI TUTUKLAMA GEREKÇESİ OLAMAZ
MEHDİYET İNANCI SEBEBİYLE SAYIN ADNAN OKTAR’IN YANINDAN AYRILMADIĞIMIZ...
TOPLU BİR AKIL TUTULMASI: "GALEYAN"
ELVAN KOÇAK BEY’İN YANLIŞ BİLGİLENDİRİLDİĞİ HUSUSLAR
AV. CELAL ÜLGEN'E AÇIK MEKTUP–3
İNGİLİZ DERİN DEVLETİNİN ÜLKEMİZDEKİ ALÇAK, HAİN VE AŞAĞILIK KRİPTO...
SAYIN MİNE KIRIKKANAT HANIMEFENDİ’YE BİR KEZ DAHA DOSTLUK VE SEVGİ...
MÜŞTEKİ İFADELERİ HAKKINDA BASINDA YER ALAN GERÇEK DIŞI HABERLER
SEVGİDEN VAZGEÇMEK ZULÜM OLUR, TEK İSTEĞİMİZ SEVGİ TOPLUMU OLUŞMASI
2 YILDAN BU YANA CAMİAMIZA KARŞI YAPILAN HAK VE HUKUK İHLALLERİ, ZULÜM VE...
ALİ İHSAN KARAHASANOĞLU KARDEŞİMİZ MASUMİYET KARİNESİNE VE SAVUNMA HAKKINA...
ATV KAHVALTI HABERLERİNDEKİ ASILSIZ İTHAMLARA CEVABIMIZDIR
MİLLİ ÇÖZÜM DERGİSİ BAŞYAZARI AHMET AKGÜL’ÜN İFTİRALARA DAYANARAK YAPTIĞI...
SEVGİYE DAİR HER DAVRANIŞIN SUÇ KAPSAMINA SOKULMA GAYRETİNDEN ENDİŞE...
AV. SN. CELAL ÜLGEN'E AÇIK MEKTUP
CÜBBELİ AHMET HOCAMIZ’DAN MÜSLÜMANLAR HAKKINDA KONUŞURKEN ADİL, DÜRÜST VE...
İSTİKLAL İNTERNET HABER SİTESİ YAZARLARINDAN SAYIN ÖMER AKDAĞ’A...
MADDİ GELİR ELDE ETMEK UĞRUNA TERTEMİZ, NUR GİBİ İNSANLARI ACIMASIZCA YOK...
DOSYAMIZDA ETKİN PİŞMANLIK İFADELERİ DEĞİL, CAN HAVLİYLE KENDİNİ...
SAYIN MİNE KIRIKKANAT HANIMIN SAVUNMA HAKKINI VE DEĞERLİ AVUKATLARI HEDEF...
BASIN KORKU DEĞİL ADALET, DÜRÜSTLÜK VE TARAFSIZLIK ÜZERİNE KURULU YAYIN...
AKİT'TEKİ KARDEŞLERİMİZ YAYINLARINDAKİ HAKARETAMİZ ÜSLUBA KARŞI MUTLAKA...
SN. ADNAN OKTAR DURUŞMALAR BOYUNCA MASKE KULLANMIŞ, GENEL SAĞLIĞIN...
MÜMİN ALLAH’TAN GELEN İŞARETLERİ GÖRÜR VE HAYRA YORAR
KANAL D ANA HABER PROGRAMINI HUKUK VE VİCDAN SINIRLARI İÇİNDE YAYIN...
ARKADAŞIMIZ BÜLENT SEZGİN'DEN SAYIN AYŞENUR ARSLAN HANIMEFENDİ’YE AÇIK...
SAYIN ADNAN OKTAR VE ARKADAŞLARINI GÜYA TEHLİKELİYMİŞ GİBİ GÖSTERME OYUNU
ARKADAŞIMIZ SERDAR SUPHİ TOGAY'IN MAHKEME İFADESİNDEN BASINA YANSIYAN...
SÖZDE ETKİN PİŞMAN OLMAK ZORUNDA BIRAKILAN ARKADAŞIMIZ ALİ ŞEREF GİDER’İN...
TURNİKE İFTİRASINA İTİBAR EDİP DİLE GETİRENLERİN ASIL ÖNCELİĞİ...
AKİT CAMİASINDAKİ KARDEŞLERİMİZ BİZİM İYİ NİYETİMİZİ YAKINDAN BİLİR VE...
GERÇEKLER SAYIN DOĞAN KASADOLU'NUN HAYAL DÜNYASINDA YAŞADIĞINDAN VE...
ALİ İHSAN KARAHASANOĞLU KARDEŞİMİZE HANIMLAR HAKKINDA SAYGILI VE NEZAKETLİ...
MUHAFAZAKAR CAMİADA HAKKIMIZDA MERAK EDİLEN BAZI SORULARA CEVAPLAR
DURUŞMADA YÖNELTİLEN SORULAR İDDİANAMEDE YER ALAN SUÇLAMALARIN ASILSIZ...
ARKADAŞIMIZ SEDAT ALTAN'DAN DEĞERLİ GAZETECİMİZ SAYIN AHMET HAKAN'A AÇIK...
ARKADAŞIMIZ MERVE BÜYÜKBAYRAK'IN MİNE KIRIKKANAT HANIMEFENDİ'YE AÇIK...
ARKADAŞIMIZ KARTAL İŞ'TEN SAYIN DOĞU PERİNÇEK’E AÇIK MEKTUP
AV. SN. KEREM ALTIPARMAK’IN “İNTERNET ERİŞİM ENGELLERİ VE İFADE ÖZGÜRLÜĞÜ”...
"NİHAYET DERGİSİ"NDE, CAMİAMIZ HAKKINDA YAPILMIŞ GERÇEK DIŞI, ÇİRKİN BİR...
HALKI, HALKA EZDİREN SİSTEM SON BULMALI
KONU DEKOLTE DEĞİL, SEVGİMİZE VE DOSTLUĞUMUZA DUYULAN ÖFKE
INDEPENDENT-TÜRKÇE'NİN MÜSLÜMANLARA EVRİM TEORİSİNİ KABUL ETTİRME TAKTİĞİ
BUGÜN BAZI GAZETECİLERİN TUTUKLANMASINI ELEŞTİREN CNN TÜRK GECE GÖRÜŞÜ...
DEKOLTE GİYDİLER DİYE MASUM İNSANLARA YÜZLERCE YIL HAPİS CEZASI İSTEYİP...
SN. ADNAN OKTAR’IN MEHDİLİK İLAN EDEREK DEVLETİ ELE GEÇİRECEĞİ İTHAMI AKLA...
ARKADAŞIMIZ EMRE BUKAĞILI'NIN SN. FAZIL SAYIN AÇIKLAMALARINA CEVABI
SÜLEYMAN ÖZIŞIK KARDEŞİMİZİN DE CEMAATLERİN MİLLETİMİZ İÇİN DEĞERİNİ ÇOK...
ADNAN OKTAR OLMASAYDI...
SAYIN ERGUN YILDIRIM’IN “YENİ MEHDİLER” BAŞLIKLI KÖŞE YAZISINA...
NORMAL VE LEGAL BİR YAŞAMDAN YAPAY SUÇLAR ÜRETİLEREK "HAYALİ BİR SUÇ...
SAYIN ADNAN OKTAR’IN TUTUKLANMASININ ARDINDAN...
CÜBBELİ AHMET HOCAMIZ MÜSLÜMANLARA ATILAN İFTİRALARA İTİBAR ETMEMELİDİR
ODATV GENEL YAYIN YÖNETMENİ SN. BARIŞ PEHLİVAN'A AÇIK MEKTUP
KOMPLOCULAR, KORKUTARAK "SÖZDE" İTİRAFÇI YAPTIKLARI ARKADAŞLARIMIZ...
CUMHURİYET GAZETESİNE AÇIK MEKTUP
GENİŞ HAYAL GÜCÜ İLE KURGULANAN DAVA DOSYASI
MODERNLİK İSLAM’IN GELİŞİP YAYILMASINDA EN ETKİLİ YÖNTEMDİR
SN. ENVER AYSEVER’İN PROGRAMINDA GÜNDEME GELEN İTHAMLARIN CEVAPLARI
SN. ADNAN OKTAR: "ALLAH'IN VERECEĞİ KARARI TALEP EDİYORUM"
MİNE KIRIKKANAT GİBİ AYDIN VE DEMOKRAT BİR HANIMA HUKUKUN TEMEL İLKELERİNE...
Adnan Oktar: "Allah’ın vereceği kararı talep ediyorum."
Adnan Oktar: "Allah’ın vereceği kararı talep ediyorum."
YENİ AKİT GAZETESİ VE ODA TV’DE YER ALAN “UYAP’TAN SANIĞIN ADI SİLİNDİ”...
SAYIN BİRCAN BALİ'YE CEVAP
SAYIN AVUKAT CELAL ÜLGEN'E AÇIK MEKTUP
SAYIN ALİ İHSAN KARAHASANOĞLU'NA CEVAP
SAYIN ADNAN OKTAR VE CAMİAMIZA YÖNELİK MANEVİ LİNÇ
SN. DOĞU PERİNÇEK VE SN. PROF. DR. ALİ DEMİRSOY'UN ÖNEMLİ OLDUĞUNU...
SAYIN PROF. DR. NURAN YILDIZ'A AÇIK MEKTUP
SN. ADNAN OKTAR VE ARKADAŞLARININ İSRAİL VE MUSEVİLERLE OLAN...
CAMİAMIZA YÖNELİK "YURTDIŞI LOBİ FAALİYETLERİ" İSNADI İLE İLGİLİ...
FETÖ'YE KARŞI EN GÜÇLÜ ELEŞTİRİLERİ SN. ADNAN OKTAR YAPMIŞTIR
DELİL VE ŞAHİT OLMADAN SUÇSUZ İNSANLARI CEZALANDIRMAK KUR’AN’A UYGUN...
ARKADAŞLARIMIZ MUAZZEZ VE YILDIZ ARIK’IN DURUŞMADAKİ GERÇEK DIŞI...
İNSANLARA NEREDE VE KİMLERLE YAŞAYACAKLARINA DAİR BASKI VE DAYATMADA...
ARKADAŞIMIZ BERİL KONCAGÜL’ÜN DURUŞMADAKİ GERÇEK DIŞI İDDİALARINA...
KANAL D'NİN UYDURMA HABERİ
MERVE BOZYİĞİT'İN DURUŞMADAKİ AÇIKLAMALARI KUMPASI GÖZLER ÖNÜNE SERDİ !!!
ARKADAŞLARIMIZ ALTUĞ ETİ, BURAK ABACI VE CEYHUN GÖKDOĞAN'IN...
KUMPASÇILARIN ARKADAŞLARIMIZA BASKI VE TEHDİTLE DAYATTIĞI GERÇEK DIŞI...
"NORMAL HAYATIN SUÇMUŞ GİBİ GÖSTERİLMESİ" ANORMALLİĞİ
ARKADAŞIMIZ ÇAĞLA ÇELENLİOĞLU'NUN DURUŞMADAKİ İDDİALARINA CEVABIMIZ
YENİ ŞAFAK VE GÜNEŞ GAZETELERİNDEKİ GERÇEK DIŞI İDDİALARA CEVAP
SAVUNMA HAKKIMIZ NASIL ENGELLENDİ?
ARKADAŞIMIZ ECE KOÇ'UN DURUŞMADAKİ İDDİALARINA CEVABIMIZ
ARKADAŞLARIMIZ MUSTAFA ARULAR VE EMRE TEKER'İN DURUŞMALARINDAKİ...
ARKADAŞIMIZ AYÇA PARS'IN DURUŞMADAKİ İDDİALARINA CEVABIMIZ
KAMU VİCDANI YALANI
DEVLETİMİZİN VERDİĞİ SİLAH RUHSATLARI CAMİAMIZA DUYDUĞU GÜVENİN AÇIK BİR...
ASIL HEDEF İSLAM ALEMİ, TÜRKİYE, SAYIN ERDOĞAN VE AK PARTİ HÜKÜMETİ
GERÇEK MODERNLİK İSLAM DİNİNDEDİR
TV PROGRAMLARINDA SEVGİ DİLİ ESAS ALINMALIDIR
"Allah'tan tahliyemizi istirham ediyorum"
AKİT GRUBUNA AÇIK MEKTUP
"....Allahvar.com sitesi kapatıldı, düşmanım bu siteyi yapmış olsa...
GARDIROP YALANI
SAYIN DOĞU PERİNÇEK'E AÇIK MEKTUP
'CRACKED.COM' SİTESİNDEKİ İDDİALARA CEVAP
1999 KAN KAMPANYASI TAMAMEN MEŞRU VE LEGAL BİR ORGANİZASYONDUR
HARUN YAHYA KÜLLİYATININ İMHASI ÇOK VAHİM VE TARİHİ BİR HATA OLUR
HAKİM VE SAVCILARIMIZ YALNIZCA KANUN, HUKUK VE VİCDANI ESAS ALMALIDIR
DİYANET İŞLERİ BAŞKANLIĞI RAPORUNA CEVAP
İLERİ DERECEDE MODERN GÖRÜNÜM VE DEKOLTE GİYİM TARZININ NEDENLERİ
"Adnan Bey’in çevresindeki her insan hayat dolu, mutlu, cıvıl cıvıl.”
SUÇSUZ BİR GENÇ KIZ DAHA HUKUKSUZ OLARAK TUTUKLANDI
SÖZDE İTİRAFÇI VEYA MÜŞTEKİ OLMAYA ZORLANMIŞ KARDEŞLERİMİZE ACİL KURTULUŞ...
YENİ BİR SAFSATA DAHA
"Müslümanlar Kardeştir..."
"Biz silahlı suç örgütü değiliz"
MEHDİYETİ GÜNDEME GETİRMEK LİNÇ KONUSU OLMAMALI
"Zorla alıkonma, İzole bir hayat yaşama iddialarını asla kabul etiyorum"
"Adnan Bey bizi çok sever, hep onore eder"
MEDYANIN ZORAKİ "BENZERLİK KURMA" TAKTİĞİ
"Ortada silahlı suç örgütü değil sadece birbirini çok seven arkadaş...
AYÇA PARS CANIMIZ GİBİ SEVDİĞİMİZ, MELEK HUYLU, MÜMİNE KARDEŞİMİZDİR
ÇOK DEĞERLİ BİR SİYASİ BÜYÜĞÜMÜZE AÇIK MEKTUP
"ALIKONMA" SAFSATASI
KUMPASÇILARIN KORKUTARAK İFTİRACI DEVŞİRME YÖNTEMLERİ
BERİL KONCAGÜL TEHDİT ALTINDADIR, CAMİAMIZA İFTİRAYA ZORLANMAKTADIR!
TAHLİYE OLAN ARKADAŞLARIMIZ HİÇ KİMSE İÇİN HİÇBİR ZAMAN BİR BASKI UNSURU...
AV. CELAL ÜLGEN ADİL VE DÜRÜST OLMALI
AKİT TV SUNUCUSU CANER KARAER HAKKINDA ÖNEMLİ BİLGİLENDİRME
MASUM İNSANLARIN TAHLİYESİ TAMER KORKMAZ'I DA SEVİNDİRMELİDİR
"Adnan Bey için ailelerimizle arasının iyi olmadığına dair iftiralar...
"Türkiye ve İslam Dünyasını zayıflatmak istiyorlar.."
"Adnan Bey`den ASLA ŞİDDET VE BASKI GÖRMEDİM..."
"Allah rızası için 40 yıldır Türk-İslam Birliği için çabalıyoruz"
"...En ufak bir suça dahi şahit olmadım..."
"Hakkımızda çok fazla SAHTE DELİLLER ÜRETTİLER..."
"Biz FETÖNÜN ANTİSİYİZ...."
“Bu dava sürecinde.... sözde dijital delillerin ibraz edilmemesi gibi pek...
"Zaten biz birbirimizi bu kadar çok sevdiğimiz için buradayız..."
"Biz bir arkadaş grubuyuz..."
"...Biz Vakıf faaliyetlerimiz ile her zaman Devletimizin yanında olduk"
"Biz kimseyle ilgili karalama faaliyeti yapmadık..."
"...Sözde tecavüz için mi buradaki arkadaşlarımla biraraya geleceğim?!"
"...Faaliyetlerimiz herkese hitap ediyor ..."
"Bizim amacımız şatafat içinde yaşamak değil, hiç kimsenin hitap edemediği...
"İnancım gereği ben insanlara yardım ederim"
"Ne yapsa "zorla" diyorlar. Zorla Gülümsüyor, Zorla, Zorla olur mu?"
"Bizim bir arada olma amacımız örgüt kurmak değil. ilmi mücadele...
"Biz birbirimizi Allah için seven.. arkadaşlarız"
"Polisler geldi, hangi eve operasyon yapacağız derlerken, balkona çıkıp...
"Biz örgüt değiliz"
"Devletimizi desteklediğimiz çok hayırlı faaliyetlerimiz var, Bunlar...
"Biz Allah`tan Razıyız Allah da Bizlerden Razı olur inşaAllah"
"İddia edildiği gibi katı bir ortam olsa 40-50 yıl niye kalalım?"
"Neden cömertsin?" diye soruyorlar
"İngiliz Derin Devleti bunu duyunca çıldırdı..."
"Biz Milli değerler etrafında birleşmiş bir sivil toplum kuruluşuyuz"
"Bir imza atıp dışarı çıkmayı ben de bilirim. Ama iftira büyük suçtur."
"Ben varlıklı bir aileden geliyorum, Saat koleksiyonum var"
"Silahlı suç örgütü iddiası tamamen asılsızdır, yalandır, iftiradır."
"Bizim yaptığımız tek şey Allah'ın yaratışını anlatmaktır."
"Almanya'da İslamofobi var, İslam düşmanları var..."
Bir örgüt olsak devlet bizimle faaliyette bulunur mu?
DAVAMIZ METAFİZİKTİR – 1. BÖLÜM
DAVAMIZ METAFİZİKTİR – 2. BÖLÜM
MAHKEME SÜRECİNDE SİLİVRİ CEZAEVİNDE YAŞANAN EZİYET VE ZULÜMLER
"Ben Sayın Adnan Oktar `dan hiçbir zaman Şiddet, Eziyet, Baskı görmedim."
DAVA DOSYASINDAKİ CİNSELLİK KONULU İDDİALAR TÜMÜYLE GEÇERSİZDİR
DURUŞMALARIN İLK HAFTASI
"İNFAK" SUÇ DEĞİL, KURAN'IN FARZ KILDIĞI BİR İBADETTİR
GERÇEK TURNİKE SİSTEMİ GENELEVLERDE
Adnan Oktar davasının ilk duruşması bugün yapıldı.
AVK. UĞUR POYRAZ: "MEDYADA FIRTINA ESTİRİLEREK KAMUOYU ŞARTLANDIRILDI,...
Adnan Oktar'ın itirafçılığa zorlanan arkadaşlarına sosyal medyadan destek...
Adnan Oktar suç örgütü değildir açıklaması.
Adnan Oktar'ın cezaevinden Odatv'ye yazdığı mektubu
Adnan Oktar'dan Cumhurbaşkanı Sayın Recep Tayyip Erdoğan'a mektup
Casuslukla suçlanmışlardı, milli çıktılar.
TBAV çevresinden "Bizler suç örgütü değiliz,kardeşiz" açıklaması
Bu sitelerin ne zararı var!
Adnan Oktar ve arkadaşları 15 Temmuz'da ne yaptılar?
Sibel Yılmaztürk'ün cezaevinden mektubu
İğrenç ve münasebsiz iftiraya ağabey Kenan Oktar'dan açıklama geldi.
Adnan Oktar ve arkadaşlarına Emniyet Müdürlüğü önünde destek ve açıklama...
Adnan Oktar hakkında yapılan sokak röportajında vatandaşların görüşü
Karar gazetesi yazarı Yıldıray Oğur'dan Adnan Oktar operasyonu...
Cumhurbaşkanı Sayın Recep Tayyip Erdoğan'dan Adnan Oktar ile ilgili...
Ahmet Hakan'nın Ceylan Özgül şüphesi.
HarunYahya eserlerinin engellenmesi, yaratılış inancının etkisini kırmayı...
Kedicikler 50bin liraya itirafçı oldu.
Adnan Oktar ve arkadaşlarına yönelik operasyonda silahlar ruhsatlı ve...
FETÖ'cü savcının davayı kapattığı haberi asılsız çıktı.
Adnan Oktar ve arkadaşlarının davasında mali suç yok...
Cemaat ve Vakıfları tedirgin eden haksız operasyon: Adnan Oktar operasyonu...
Tutukluluk süreleri baskı ve zorluk ile işkenceye dönüşüyor.
Adnan Oktar’ın Cezaevi Fotoğrafları Ortaya Çıktı!
"Milyar tane evladım olsa, milyarını ve kendi canımı Adnan Oktar'a feda...
Adnan Oktar davasında baskı ve zorla itirafçılık konusu tartışıldı.
Adnan Oktar ve arkadaşlarının davasında iftiracılık müessesesine dikkat...
Adnan Oktar davasında hukuki açıklama
Adnan Oktar ve Arkadaşlarının Masak Raporlarında Komik rakamlar
Adnan Oktar ve Arkadaşlarının tutukluluk süresi hukuku zedeledi.
Adnan Oktar'ın Museviler ile görüşmesi...
Adnan Oktar ve arkadaşlarına yönelik suçlamalara cevap verilen web sitesi...
Adnan Oktar ve arkadaşlarına karşı İngiliz Derin Devleti hareketi!
Adnan Oktar iddianamesinde yer alan şikayetçi ve mağdurlar baskı altında...
Adnan Oktar iddianamesi hazırlandı.
SAYIN NEDİM ŞENER'E AÇIK MEKTUP
Adnan Oktar ve Nazarbayev gerçeği!
En kolay isnat edilen suç cinsel suçlar Adnan Oktar ve Arkadaşlarına...
Adnan Oktar kaçmamış!
BİR KISIM MEDYA KURULUŞLARINA ÇAĞRI !!!
FİŞLEME SAFSATASI
İSA TATLICAN: BİR HUSUMETLİ PORTRESİ
MÜMİNLERİN YARDIMLAŞMASI VE DAYANIŞMASI ALLAH'IN EMRİDİR
SİLİVRİ CEZAEVİNDE YAŞANAN İNSAN HAKLARI İHLALLERİ
GÜLÜNÇ VE ASILSIZ "KAÇIŞ" YALANI
ABDURRAHMAN DİLİPAK BİLMELİDİR Kİ KURAN’A GÖRE, ZİNA İFTİRASI ATANIN...
YALANLAR BİTMİYOR
SAÇ MODELİ ÜZERİNDEN KARA PROPAGANDA
TAHLİYE EDİLENLERE LİNÇ KAMPANYASI ÇOK YANLIŞ
MEDYA MASALLARI ASPARAGAS ÇIKMAYA DEVAM EDİYOR
Adnan Oktar ve Arkadaşlarının ilk duruşma tarihi belli oldu.
AKİT TV VE YENİ AKİT GAZETESİNE ÖNEMLİ NASİHAT
YAŞAR OKUYAN AĞABEYİMİZE AÇIK MEKTUP
KARA PARA AKLAMA İDDİALARINA CEVAP
Adnan Oktar ve FETÖ bağlantısı olmadığı ortaya çıktı.
TAKVİM GAZETESİNİN ALGI OPERASYONU
Adnan Oktar ve Arkadaşlarına yönelik suçlamaların iftira olduğu anlaşıldı.
"Bizler Suç Örgütü Değiliz..."