Evolution Hoax

MANZANNIN ALLAH ZA'A TASHE SU CIKIN KYAKKYAWAN SURAR SU DA AKA SANSU A DUNIYA RANAR KIYAMA,AMMA KAFIRAI ZA’A TASHE SU CIKIN MUMMUNAN HALITTA.

OKTAR BABUNA: "Allah gafarta Mallam  Adnan, Shin lokacin da za’a tara Mutane wajen Hisabi ,za’a  tashe su ne cikin kamannin su da fuskokin  da aka sansu dashi anan duniya idan kiyama ta tsaya?. Misali  zamu iya gane fuskokin mutane da muka sani  anan duniya da Manzannin da aka bamu labarinsu a can Lahira? Hikmet Samil."

ADNAN OKTAR: Kwarai kuwa ,Manzanni zasu tashi cikin Kyakkyawar surar da aka san su dashi a nan duniya ,Amma su kafirai za’a tashe su Cikin Mummunar Sura.Halittar su bazata cika ba,Kodai ba Hannu ko Babu Kafafuwa.Saboda sun ki cika Umurnin Ubangijin su anan  Duniya, Saboda Wannan Dalili  Halittar su Bazata Cika ba acan lahira, Insha'Allah.

 


2010-07-02 07:22:43

Bayani akan shafin | Make your homepage | Add to favorites | RSS Feed
All materials can be copied, printed and distributed by referring to author “Mr. Adnan Oktar”.
(c) All publication rights of the personal photos of Mr. Adnan Oktar that are present in our website and in all other Harun Yahya works belong to Global Publication Ltd. Co. They cannot be used or published without prior consent even if used partially.
© 1994 Harun Yahya. www.harunyahya.com - info@harunyahya.com
page_top